ha_tn/1ki/14/04.md

459 B

Duba, ga matar Yerobowam

A nan kalmar "duba" na nufin "ka bada hankalin ka ga wannan abin."

ta na zuwa ta nemi shawara a wurinka

Wakilin suna "shawara" za a iya fassara a matsayin aikatau. AT: "zuwa ta tambayeka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ka ce haka da haka da ita

kalmar "haka da haka" na nuna Yahweh ya faɗa wa Ahijah abin da zai ce. AT: "ga ya mata wannan maganar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)