442 B
442 B
ya bizne shi
A namn kalmar "shi" na nufin annabin da kuma kalmar "ya" na nufinmutumin Allah.
Ku sa ƙasusuwana a kusa da nasa.
Anan "ƙasusuwana" na nugin dukkan jiki. AT: "kwantar da gawata kus da ƙasusuwansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
gidajen da ke kan tuddai
Ma'anar wannan bayanin shine waɗannan gida sujada ne. AT: "gidajen sujada a bisa tuddai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)