451 B
451 B
annabin ya ɗaura wa jakin sirdi,
Wannan na nufin ya sa wa jakin shimfiɖda a bayasa domin mutumin Allah ya sau. Duba yadda ya ke a 13:11.
ya bar gawar a kan hanya.
za a iya ƙarya wa wannan armashi a ce. AT: "ya bar jikin sa akan hanya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
jiki
"gawa, matacce, mushe"
suka zo suka faɗa
A nan "faɗa" na nuna abin da suka gani akan hanya AT: "su ka zo suka faɗi abin da suka gani"