660 B
660 B
Ya yin da suka zauna a tebur
Bayyanin na nuna har yanzu suna ci suna sha a teburin. AT: "lokacin da suke ci suke sha a tebur" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
maganar Yahweh ta zo
Wannan habaici ne ma'ana Yahweh ya faɗa. Anan "faɗa" na wakiltar saƙon Yahweh. Duba yadda yake a 13:14. AT: "ta wurin sakon yahweh" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
ku dawo da shi
Kalmar "shi" na nufin mutumin Allah.
ya yi wa mutumin Allah kuka
"ya yi magana da ƙarfi ga mutumin Allah"
Domin ka ƙi rashin biyayya da maganar Yahweh
"domin ba ku yi biyayya da maganar Yahweh ba"