ha_tn/1ki/13/18.md

351 B

mala'ika ya yi magana da ni ta wurin maganar Yahweh,

"mala'ika ya kawo mani saƙon Yahweh"

ta wurin maganar Yahweh

Wannan habaici ne ma'ana Yahweh ya faɗa. Anan "faɗa" na wakiltar saƙon Yahweh. Duba yadda yake a 13:14. AT: "ta wurin sakon yahweh" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])