ha_tn/1ki/13/14.md

640 B

Tsohon Annabin

Wannan na nufin annabin da ke zama a Betel.

ya ce masa

"tsohon annabin ya ce wa mutumin Allah"

ya amsa

"mutumin Allahn ya amsa"

zo gida tare dani

"tafi gidanka"

anan wurin

"a Betel"

17gama umarni gare ni ta wurin maganar Yahweh,

za a iya cewa. AT: "Yahweh ya umarceni ta wurin maganarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin maganar Yahweh,

Wannan habaici ne ma'ana Yahweh ya faɗa. Anan "faɗa" na wakiltar saƙon Yahweh. Duba yadda yake a 6:11. AT: "ta wurin sakon yahweh" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])