1.4 KiB
Mutumin Allah ya fito daga Yahuda ta wurin maganar Yahweh zuwa Betel
Maganar anan shine Yahweh ya aiki mutumin Allahn zuwa Betel. wannan ma iya ceaw. AT: "Yahweh ya aiki mutumin Allah daga Yahuda zuwa Betel" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
Mutumin Allah
wannan wani laƙabi ne na annabi. AT: "Annabi"
su ka fito daga Yahuda
"zo daga Yahuda"
Furcin Yahweh
A nan "furci" na nufin saƙon Yahweh. AT: "saƙon yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ya yi kuka a kan wannan mugunta ta bagadi
A nan "shi"na nufin mutumin Allah.
Bagadi, bagadi
Annabin ya yi magana akan bagadin kamar mutum ne wanda zai iya jin shi. Ya faɗi haka sau biyu domin ya jadddada. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])
mai suna Yosiya za a haife shi a iyalin Dauda
A nan "iyalin Dauda" na nufin zuriyar Dauda. Zamu iya ƙara mashi armashi mu ce AT: "zuriyar Dauda za su sami ɗa su sa masa suna Yosiya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
za a haife su
A nan "su" na nufin Yosiya da mutanen da ke tare da shi.
za a rushe bagadin, za a kuma watsar da tokar waje
za mu iya cewa. AT: "Yahweh zai rushe bagadin tokar kuma za a watsar a ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)