ha_tn/1ki/11/37.md

621 B

Muhimmin Bayani:

Ahijah ya ci gaba da gaya wa Yerobawam abin da Yahweh ya ce.

zan ɗauke ka

A nan kalmar "zan" na nufin Yahweh da kuma "ka" na nufin Yerobawam.

abin da ke dai-dai a idanuna

Kalmar "Ido" wakili ne na ra'ayi da batu na wani. wannan habaici ne da aka fi amfani da shi. Ka san yadda zaka fassara wannan a 11:31. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

sa gidanka ya kahu

rabin zancen nan "gina gida" wakili ne na kafa zuriya daga wannan lokacin. AT: "zan kafa maka mulki mai dauwama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)