ha_tn/1ki/11/31.md

1.0 KiB

Ya ce

A nan kalmar "shi" na nufin Ahijah.

zan yaga mulkin daga

A ana "yaga ... daga" wakili ne da yake nuna cire abu da ƙarfi. Wannan ya na kama da mutun ya kama yanki kaya ya yaga. AT: "ka cire mulkin da ƙarfi" Duba yadda aka fassara shi a 11:11. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hannun Sulaiman

A nan "hannu" waakili ne da ke nuni da iko, dukkan iko, da kuma ƙarfin iko. AT: "ƙarfin ikon Sulaiman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sulaiman zai samu

Sunan "Sulaiman" anan wakili ne na zuriyarsa. AT: "'ya'yan Sulaiman za su samu" ko kuma "zuriyar Sulaiman za su samu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

abin da ke dai-dai a idanuna

"Ido" anan wakili ne na ra'ayi ko batu na wani. Wannan habaici ne da ake yinsa sosai. AT: "abin da nake ganin sa dai-dai ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] ko kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Ashtoret ... Kemosh ... Milkon

Waɗannan sunan allolin ƙarya ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)