ha_tn/1ki/11/28.md

718 B

ƙaƙƙarfan mutum mai fasaha.

wasu ma'anoni 1) "babban mayaƙi" ko kuma 2) "mutumin da zai iya" (UDB) ko kuma 3) "mutum mai kuɗi da kuma tasiri"

ya ba shi umarni

"ya maishe shi shugaba"

dukkan aiki

Kalmar "aiki" na nufin dukkan aikin da Sulaiman ya sa mutane su yi domin gwamnatinsa. Wannan wakili ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gidan Yosef

Wanan na nufin zuriyar Yosefwaɗanda sune mutane na ƙabilar Ifraimu da Manasa. Wannan wakili ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ahijah

Wannan suna na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Shilonawa

Shilonawa ƙungiyar mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)