732 B
732 B
Rezon ... Eliyada ... Hadadezar
Wannan sunan mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Zobah ... Damaskus ... Aram
Wannan sunan wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Dauda yaci nasara
"Dauda" na nufin dukkan ƙarfin Dauda. AT: "lokacin da sojojin Dauda suka ci yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Dauda ya rasu aka kuma rufe shi tare da kakanninsa
A nan kalmar "kwanaki" na nufin wasu lokuta da kuma "Sulaiman" na nufin dukkan abubuwan da suke a ƙarƙashin ikonsa. AT: "dukkan lokacin da Sulaiman ya ke da iko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Rezo ya ƙi mutanen Isra'ila
"Rezon ya ƙi mutanen Isra'ila kwarai da gaske"