354 B
354 B
Tafenes
Wannan sunan mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Genubat ... Hadad
Wannan sunan maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Dauda ya rasu aka kuma rufe shi tare da kakanninsa
Wannan wata hanya ce ta cewa Dauda ya mutu. AT: "Dauda ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)