389 B
389 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ɓangaren ya ci gaba da bayanai na baya wanda ya faru a 11:14.
Su ka bar Madayana
Kalmar "su" ta na nufin Hadad da sauran Edomawa kamar yadda aka faɗi a 11:14.
Madayana ... Faran ... Masar
Wannan sunan wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Tafenes
Wannan sunan mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)