ha_tn/1ki/11/14.md

588 B

Hadad

Wannan suna na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

sa'ad da Dauda yana cikin Edom ... tun lokacin da Hadad yana karamin yaro.

Wannan tunani abu da ya faru a baya.

Yowab da dukkan Isra'ila

Kalmar "dukkan Isra'ila" na nufin sojojin Isra'ila. AT: "Yowab da dukkan sojojin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Amma an ɗauki Hadad tare da wasu Edomawa ta wurin bayin mahaifinsa

Wannan ma iya cewa. "amma bayin mahaifin Hadad suka ɗauke shi tare da wasu Edomawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)