ha_tn/1ki/11/11.md

353 B

tsaga mulkin daga gare ka

A "tsaga" shine a cire abu da ƙarfi. Wannan kamar mutum ya yaga yankin kaya. AT: "zan ɗauke mulkin daga gare ka da ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hannun ɗanka

Kalmar "hannu" na nufin mai iko, iko, da kuma ƙarfin mulki. AT: "ikon ɗanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)