ha_tn/1ki/11/09.md

333 B

zuciyarsa ta rabu daga gare shi

Kalmar "zuciyarsa ta juye" na nufin ya daina mika kai da kuma yin biyayya. AT: "Sulaiman ya daina yi wa Yahweh sujada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

ya bayyana a gare shi sau biyu

"Yahweh ya bayyana ga Sulaiman har sau biyu"