680 B
680 B
da a ka kawo daga Masar
Za mu iya cewa. AT: "da fatakensa su ka kawo daga masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Akan sayo karusai
Za mu iya cewa. AT: "fatakensa su ka sayo karusai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
awo ɗari shidda na azurfa ... awo 150
Awo na nufin nauyin abu ne kusan 11 giram. AT: "kusan 6.6 kilogiram na azurfz ... kusan 1.7 kilogiram" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)
awo ɗari shidda na azurfa
"600 awo na azurfa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
A kan sayar da wasu da yawa
Za mu iya cewa. AT: "fatakensa suka sa suka sayar da waɗannan da yawa"