ha_tn/1ki/10/21.md

548 B

fãdar da ke cikin jejin Lebanon

"gidan da ake kira gidan jejin lebanon." Fassararsa na 7:1

hauren giwa

Hauren giwa abu mai ƙarfi ne, fari daga tozo ko kuma haƙorin wata dabba. An fassara shi a 10:18. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

tsular biri da gwaggon biri

Waɗannan dabbobi na rayuwa jeji ne a afirica. A ƙarshen ƙafafunsu akwai abin da yake kamar hannun mutm da ƙafa, suna da bindi mai tsawo. Wasu mutane suna kwatanta gwaggon biri da tsulan biri. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)