349 B
349 B
sarki ya yi
ya na da kyau mu nuna wa mai karatu cewa sarki ba shi kaɗai ya yi aikin ba mutane sun taimakeshi. AT: "mutanen sarki su ka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
mulki na hauren giwa
Hauren giwa abu mai ƙarfi ne, fari daga tozo ko kuma haƙorin wata dabba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)