ha_tn/1ki/10/14.md

286 B

a shekara ɗaya

"kowacce shekara" (UDB). Wannan na nufin kowacce shekara ta mulkin Sulaiman, ba wai ga abu ɗaya ba.

awo 666 na zinariya ne

Awo na nufin nauyin abu kamar 34 kilogiram. AT: "kusan 23000 kilogiram na zinariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)