ha_tn/1ki/10/11.md

544 B

Sarkin ya yi

Ya na da kyau mu bayyana wa mai karatu cewa ba Sarki Sulaiman kaai ya yi aikin ba mutane sun taimakeshi. AT: "sarki ya nsa mutanen sa suka yi" AT: "Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy"

itacen almug

wani irin itace ne, zai iya zaman mai ƙanshi sosai (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Ba a ƙara ganin

za mu iya cewa. AT: "ba wanda ya ƙara ganin irin wannan yawan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a yau

Wannan na nufin har zuwa rana da marubucin ke rubutu.