ha_tn/1ki/10/08.md

499 B

waɗanda suke tsayawa a gabanka kullum

Wannan habaici ne. AT: "waɗanda kullum su na gabanka domin su yi ma ka bauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yabo ga Yahweh Allahnka

Wannan ma iya cewa. AT: "bari mutune su yabi Yahweh Allahnka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanda ya sa ka a kursiyin Isra'ila

Kurisyin wakiline na sarki wanda ya ke zaune a kai. AT: "wanda ya mai she ka sarkin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)