ha_tn/1ki/10/01.md

364 B

Sulaiman ya zama sananne game da sunan Yahweh

Ma'ana mai yiwu wa 1) "Sulaiman ya yi sunan da ya kawo wa Yahweh ɗaukaka" 2) "sunan da Yahweh ya ba Sulaiman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukkan abin da ke cikin zuciyarshi

wanna na gaba ɗaya ne. AT: "dukkan abinda ya ke so ya sani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)