ha_tn/1ki/06/37.md

1.4 KiB

Shekara ta huɗu ... shekara ta goma sha ɗaya

Kalmar "huɗu" da kuma "goma sha ɗaya" na nufin "4" da kuma "11." Ya na da kyau ka yi bayanin dalilan da yasa mai rubutun ya ƙidaya shekarun. AT: "shekara ta huɗu bayan Sulaiman ya zama sarki ... shekara ta goma sha ɗaya bayan Sulaiman ya zama sarki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Gidan Yahweh

"haikali" (UDB)

a watan zif

"zif" sunan wata ne na biyu a cikin kalandar Ibraniyawa. yana nan ta wurin ƙarshen watan huɗu da farkon watan biyar na kalandar turawa. yadda yake a 6:1. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

watan Bul wato wata na takwas

"Bul" wata ne na tkwas a cikin kalandar Ibraniyawa. yana nan a ƙarshen watan octoba a kuma farkon watan nowamba a kalandaer turawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] da kuma rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a ka gama gidan, yadda a ke so tsarinsa ya kasance duka

dai-dai a ce. AT: "sun gama gina kowanne ɓangare na gidan. Sun gina shi dai-dai yadda Sulaiman ya umarce su su gina"

Sulaiman ya ɗauki

yana da matuƙar muhimmanci a bayyanawa mai karatucewa wasu mutane sun taimaki Sulaiman yin aikin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)