ha_tn/1ki/06/33.md

446 B

Ta haka Sulaiman ya yi wa haikalin ƙofofin shiga da itacen zaitun da aiyanannun sassa guda huɗu 34da ƙofofi biyu na itacen fir

"Sulaiman kuma ya yi ƙofofin shiga na itacen zaitun, da aiyananun sassa guda huɗu da ƙofofi huɗu na itacen fir, a wuri ɗaya"

Aiyanannun sassa

haƙora kamar zira kwallo

Ɓangare biyu na wannan ƙofa

hakan ya na nuna kowacce Ƙofa tana da sassa biyu da suka haɗu da juna saboda a dinga ninke su tare.