ha_tn/1ki/06/27.md

321 B

Sulaiman ya ajiye ... Sulaiman ya shafe

ya na da matuƙar muhimmanci mu fassara saboda mai karatu ya gane cewa Sulaiman ba shi kaɗai ya yi aiki ginin ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wuri mafi zurfi

wani hanya ne na faɗarwurin mafi tsarki na ibada

shafe

"a rufe wani abu da wani" (UDB)