ha_tn/1ki/06/16.md

223 B

ya gina waɗansu ɗakuna masu kamu ashirin

"ya gina ɗaki kamu ashirin"

Babban ɗaki

"asalin ɗaki"

furanni

wani irin ciyawa ne da ya fito kasa

a buɗe da furanni

"babban fure" ko kuma "furunni da aka buɗe"