ha_tn/1ki/06/11.md

916 B

Maganar Yahweh ta zo

wannan wakili ne da yakegabatar da wani abu da Allah ya faɗa waannabawans ko mutanensa. AT:"Yahweh ya faɗi wannan saƙo" ko kuma "Yahweh ya faɗi wadannan kalmomi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Idan ka kiyaye dukkan farillaina

Kalmar "tafiya" wakili ne na "rayuwa" ko kuma "biyayya." AT: "kullum kana kiyaye farillaina" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka yi adalci

ku muce 1) "ka yi biyayya da dukkan dokokina" ko kuma 2) "ka yi wa mutanen da kake mulki adalci."

ka kiyaye dokokina ka yi tafiya a cikin su

waɗanan kalmomi na nufin abu ɗayakuma sun jaddadamuhimmancin yin biyayya da dokokin Allah. AT: "a hankali kana kiyaye dukkan abinda na umarceka.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

zan tabbatar maka da alƙawarin da na yi wa Dauda mahaifinka

"zan dukkan abin da na yi wa mahaifinka Dauda cewa zan yi maka"