ha_tn/1ki/06/09.md

876 B

Sulaiman ya gina haikalin ya gama shi

yana da kyau mu bayana saboda maimkaratu ya gane cewa Sulaiman ba shi kaɗai ya gina haikaalin ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

matokarai ... sida

matokara wani gungumen ita ce ne da ake sa ya tallafi gini. An fassara a 6:5.

katako mai faɗi ... na sida

katako mai faɗi na itace an yi amfani da shi a ƙasa da katanga.

ya gina ɗakuna na gefe

waɗannan ɗakunan ɗaya ne da na wanda aka yi maganarsa a 6:5.

ɗakuna na ciki

wannan na bayyana katangar da ta haɗu ta yi wannan ɗaki. AT: "katanga ta ciki da ta yi ɗaki na ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kamu biyar

kamu 46 santimita. AT: "2.3 mita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

Ginshiƙi na sida

Kalmar "ginshiƙi" haɗa itacen da ake amfani da shi a gini, kamarsu matokarai da falanki