ha_tn/1ki/06/05.md

665 B

Muhimmin Bayani:

Mai bayani ya ci gaba da jera girman haikalin.

ya gina ɗakuna kewaye da ɗakin

ya gina ɗakuna a wajen-wajen haikalin kewaye da shi.

bene na can ƙasa ... na tsakiya ... na uku

wannan yana nufin ɗaki na kowanne bene na ginin.

kamu biyar ... kamu shida ... kamu bakwai

kamun kamu 46 centimeta. AT: "misalin 2.3mita ... misali 2.8 mita ... misalin 3.2 mita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

ya yi matokarai a bangon gidan a kowanne gefe

ya yi ƙafafu a kewaye da asalin ginin domin ya tallafi ginshiƙan ƙananan ɗaki.

matokarai

matokarai wasu manya gungume na masu nauyi da ake tallafar gini dashi.