ha_tn/1ki/06/01.md

850 B

Muhimmin Bayani:

taƙaitaccen jerin yadda haikalin zai zama

Sulaiman ya fara ginin

yana da kyau a bayyana saboda mai karatu ya gane waɗansu mutane sun taimaki Sulaiman yin aikin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

480th ... huɗu

waɗannan su ne 480 - 4. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

cikin watan Zif wato wata na biyu

"Zif" sunan wata na biyu ne na kalandar Ibraniyawa. A kwanakin ƙarshe na watan 4 da kuma kwanakin farko na watan 5 na kalandar turawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] da rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ratarsa kamu sittin ne, faɗinsa kamu ashirin ne, tsawonsa kuma kamu talatin ne.

rata shine 46centimeters, AT: "27.6 mita tsawonsa, 9.2 mita faɗi, da kuma 13.8 mita tsawo"