ha_tn/1ki/05/17.md

301 B

Muhimmin Bayani:

Sulaiman ya ci gaba da matsa wa mutane su gina haikali.

suka sassaƙo manyan duwatsu masu ƙwari

"sassaƙa babba, duwatsu masu kyau daga cikin tsauni a kuma yanka su su yi kyau"

Gebanawa

Mutane daga birnin Gebal (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)