ha_tn/1ki/05/15.md

207 B

Muhimmin Bayani:

Sulaiman ya ci gaba da matsawa mutane su gina haikali.

Kaya

"abu mai nauyi akan wani da ba zai iya cirewa ba"

masu saro dutsen

"mutane da suke shiga cikin tsaunuka su sare dutse"