ha_tn/1ki/05/13.md

565 B

Muhimmin Bayani:

Sulaiman ya matsawa mutane su gina haikali.

sa wa Isra'ilawa aikin dole

"matsawa mutane a dukkan ƙasar Isra'ila su yi aiki"

musaya

yana nufin, akwai ƙungiyoyi guda uku da suke karɓe_karɓe wata ɗaya suna labanon wata biyu a gida.

wata ɗaya suna Lebanon, wata biyu kuma su na gida

kowacce ƙungiya ta ma'aikatan na yin wata ɗaya a lebanon wurin aiki wata biyu kuma a gida tare da Isra'ilawa.

waɗanda a ka sa su yi aikin dole ɗin

za a iya cewa. AT: "mutanen da Sulaiman ya ke matsawa su yi masa aiki" (Duba: activepassive)