391 B
391 B
Muhimmin Bayani:
Sarki Hiram ya ci gaba da yin magana da Sulaiman.
mai da su kamar katakon ninƙaya
"ka ɗaure su a tare yadda zasu yi ninƙaya tare "
yayyanka su tare
za a iya ce wa AT: "ma'aikatana sun kunce su daga zama wuri ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
za ka yi yadda nake so ka yi
"za ka iya yin abinda nake so" ko kuma "za ka biya ni"