357 B
357 B
Muhimmin Bayani:
Sarki Hiram ya amsa wa Sulaiman.
Kalmomin Sulaiman
"abin da Sulaiman ya ce"
Bari albarka ta kasance ga Yahweh yau
wannan za ba shi armashi a ce. AT: "Na yabi Yahweh yau" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Sida
Sida wani irin itace ne mai mutuƙar mahimmanci da ake amfani da shi ayi ginin haikali.