ha_tn/1ki/05/06.md

235 B

Muhimmin Bayani:

Sulaiman ya ci gaba da magana da sarki Hiram game da ginin haikali.

babu wani a cikin mu ba wanda ya iya yankan katako kamar Sidoniyawa

"ma'aikatanka sun fi nawa iya yanka katako"

Sidoniyawa

"mutanen Sidon"