ha_tn/1ki/05/04.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Sulaiman ya ci gaba da yi wa sarki Hiram magana game da ginin haikalin

Yahweh ya ba ni hutawa a kowanne gefe

Kafin Sulaiman ya zama sarki, Sarki Dauda da mutanen Isra'ila su na ta faman yaƙi, amma yanzu Sarki Sulaiman da mutanen suna hutu a kuma cikin lokacin salama.

Ba abokin gãba kuma babu annoba

babu mutane masu sa wata cuta ko wata halitta mai kawa cuta. wannan za a iya faɖin shi. AT: "mun kuɓuta daga abokan gãban mu daga kuma halitta mai sa annoba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

abokan gãba

magabta

annoba

taron da ke harfar da wata cuta ga mutane da dukiyarsu

Don haka

wannan domin a jaddada kalmar da ta biyo. "ka saurara wannan shine abin da nake so nayi:" ko kuma "saboda abinda Yahweh ya yi mani, wannan ne abin da zan yi"

domin sunan Yahweh Allahna ... domin sunana

Kalmar "suna" wakili ne na mutum. AT: "in da Yahweh Allahna zai zauna ... in da zan zauna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zan sa a kan kursiyin mulki ya gaje ka

Ana "kursiyi" na nufin mulki a matsayin sarki. AT: "zan sa ya zama sarki ya gaje ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)