ha_tn/1ki/05/01.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Sulaiman yayi magana da Sarkin Hiram game gina haikali

gama Hiram mai ƙaunar Dauda ne

"Hiram shi amini ne na ƙwarai da Dauda" (UDB)

Yahweh na ta sa abokan gabarsa a ƙarƙashin tafin sawunsa

A sa abokan gaba a ƙarƙashin ƙafa na nufin a ci su da yaƙi. AT: "Yahweh na taimakon Dauda ya ci abokan gabansa da yaƙi" ko kuma "Dauda na ta aiki tunda Yahweh na bashi nasara bisa abokan gãbansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

saboda sunan Yahweh

Kalmar "suna" wakili ne na mutum, da kuma "domin suna" yin sujada ga wani. an fassara shi a 3:1. AT: "yadda mutane suke yi wa Yahweh sujada" (Dauda: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda yaƙe-yaƙen da suka kewaye shi

wata ma'ana anan shi ne "saboda yaƙe_yaƙen da magabtansa suka kewaye shi da shi" ko kuma "yana yaƙar abokan gaba ta kowacce hanya"

Yahweh na ta sa abokan gabarsa a ƙarƙashin tafin sawunsa

wannankakashin ƙafa wakili ne na jagoranci a akan mutum gaba ɗaya. AT: "Yahweh na taimakon Dauda ya ci nasara akan magabtansa gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)