ha_tn/1ki/04/29.md

1010 B

Allah ya ba Sulaiman ƙasaitacciyar hikima da fahimta

Allah ya ba Sulaiman hikima da sanin da kuma fahimtar abubuwa da yawa kamar Allah na ba Sulaiman wani abu na hannu da za a iya gani. wakilin suna "hikima" da "fahimta" za a iya dassara shi a matsayin aiki. AT: "Allah ya sa Sulaiman ya fahimci abubuwa da kuma hikima" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

faɗin ganewarsa yana kama da yashin da ke bakin teku

Sulaiman ya na fahimtar abubuwa da yawa. Wakilin suna "faɗin"za a iya cewa ita mai ƙara armashi ce. AT: "Sulaiman ya iya fahimtar faɖin abubuwa da yawa"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Hikimar Sulaiman ta fi ta dukkan mutanen

"Sulaiman yana da hikima fiye da dukkan masu hikima na duniya"

mutanen gabas

wannan na nufin mutane dake a gabashin Isra'ila irinsu Arabia da Mesopotamiya

Etan ... Heman ... Kalkol ... Darda ... Mahol

sunayen mazaje (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)