ha_tn/1ki/04/26.md

461 B

dukkan wanda ya zo ya ci a teburin sarki

"ya zo ya ci da Sarki Sulaiman" ko kuma "wanda Sarki Sulaiman ya gayyata ya zo ya ci tare da shi"

kowanne mutum da watansa

Sulaiman yasa kowanne daga cikin jami'ai goma sha biyun nan kamar yadda yake a 4:7 su kawo masa abinci watanni da dabam-dabam.

Ba su bari an rasa komai ba

wannan za a iya ce wa. AT: "sun tanadar da dukkan abin da Sulaiman yake buƙata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)