713 B
713 B
Muhimmin Bayani:
jeren sunayen jami'an Suaiman ya ci gaba da wurin da aka damƙa masu.
Shimei ... Ela ... Geber ... Yuri ... Sihon ... Og
sunan mazaje (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Benyamin
ƙasar gãdoaka bata suna na wani daga cikin 'ya'yan Isra'ila (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Giliyad ... Bashan
sunan wani ɓangaren ƙasa ( Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ƙasar Sihon
"ƙasar da tun shekarun farko take ta Sihon"
Amoriyawa
sunan ƙungiyar mutane (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
a cikin ƙasar
Anan "ƙasar" na nufin ƙasar Yahuza; jami'ai da suka wuce sun zauna a wurare da yawa na Isra'ila.