632 B
632 B
Muhimmin Bayani:
Jeren sunayen jami'an Sulaiman ya ci gaba da wuraren da suke aiki
Ahima'az ... Ba'ana ... Hushai ... Yehoshafat ... Faruya
sunan mazaje (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
a Naftali ... a Asha ... a Issaka
"wanda aka damƙawa Naftali ... wanda aka damƙawa Asha ... wanda aka damƙawa Issaka"
Basemat
sunan mace (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Naftali ... Asha ... Issaka
sunayen yare na 'yan'yan Isra'ila (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Bi'alot
sunan wani ɓangare na wata ƙasa (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)