ha_tn/1ki/04/07.md

572 B

Muhimmin Bayani:

ci gaba da jerin jami'an Sulaiman:

Ben Hur ... Ben Deker ... Ben Shemesh

wadannan sunayen mazaje ne ku kula idan kaga "Ben" kafin suna yana nufin "yaron" to "Ben Hur" yana nufin "yaron Hur." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

birnin tudu ... a Makaz ... a Arubbot

"shi aka damƙawa birnin tudu ... shi aka damƙawa Makaz ...shi ak damKawa Arubbot"

Efraimu ... Makaz ... Sha'albim ... Bet Shemesh ... Elon Bet Hanan ... Arubbot ... Sokoh ... Hefa

wannan sunan wurare ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)