ha_tn/1ki/04/05.md

355 B

Muhimmin Bayani:

jerin sunayen jami'an Sulaiman ya ci gaba.

Azariya ... Natan ... Zabud ... Ahishar ... Adoniram ... Abda

sunayen mazaje (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mazajen da aka sa aikin ƙarfi

za a iya cew AT: "mazajen da Sulaiman ya matsa wa su yi masa aiki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)