398 B
398 B
Muhimmin Bayani:
Sarki Sulaiman ya ba da umarni a kashe Shemai.
kursiyin Dauda kuma zai tabbata a gaban Yahweh har abada
Anan "kursiyin Dauda" na nufin iko da ayyukan Duada da kuma dukkan zuriyarsa har abada. ( rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a hannun Sulaiman
amfani da "hannu" na wakiltar ikon Sulaiman da kuma ƙarfin sa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)