ha_tn/1ki/02/41.md

444 B

Muhimmin Bayani:

Sarki Sulaiman ya hukunta Shemai don barin Yerusalem.

aka gaya wa Sulaiman

za a iya cewa. AT: "wani ya gaya wa Sulaiman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba na sa ka yi rantsuwa ... cewa, 'ka sani .. mutu ba'?

Sulaiman ya na tunashe da Shemai akan abinda Shemai ya yi alkawari. AT: "ka sani sosai na sa ka rantse ... cewa, 'sani ... mutu'!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)