295 B
295 B
Muhimmin Bayani:
Sarki Sulaiman ya ce wa Shemai ya tsaya a Yerusalem ko kuwa Shemai zai mutu.
jininka zai koma kanka
Anan "jini" wakili ne na laifi da kuma kai wakili ne na mutun gaba ɗaya. AT: "zaka a ɗauki hukunci mutuwarka a kanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)