365 B
365 B
Muhimmin Bayani:
Benaiya ya kashe Yowab yã kuma zama shugaba na sojojin Sulaiman.
aka bizne shi a gidansa
wannan za a iya cewa. AT: "suka bizne Yowab a gidansa"
a gidansa
Gidan wakili ne na ƙasa wadda ginin ke bisa. 'ya'yan Isra'ilawa suna bizne mutune a cikin kabari. AT: "in da iyalin sa suke zama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)