ha_tn/1ki/02/32.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Sarki Sulaiman ya yi bayanin dalilin da ya sa Yowab zai mutu

Yahweh ya sa jininsa ya koma kansa

Kalmar "shi" na nufin Yowab. "jini" na wakiltar kisa. da kuma, habaicin "jini ya koma kan" na nufin mutumin ya cancanci a ganshi a matsayin mai kisan kai. AT: "Yowab ya kashe mutane, kuma ina son Yahweh ya ɗauki fansa akan abin da ya yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da kuma [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

mafi tsarki da kuma mafi kyau

Wadannan kalmomi na nufin abu ɗaya ne suna nanatawa cewa Abnar da Amasa sun fi Yowab tsarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Bari jininsu ya dawo kan Yowab da zuriyarsa

Kalmar "jini" wakilin ne na kisan kai. da kuma, habaici "jini ya koma kansa" yana nufin mutumin a ɗauke shi mai kisan kai. AT: "ina son Yahweh ya ya ɗauki Yowab da zuriyarsa masu laifin kisan kai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

ga zuriyarsa ga gidansa

Kalmar "gida" da "kursiyi" wakilai ne na iyali da mulki. AT: "ga zuriyar Dauda da kuma mulkinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)